متجر بلاي العرب » » Jafar Complete Tafsir Offline
Jafar Complete Tafsir Offline icon

Jafar Complete Tafsir Offline

970 votes, 4.7/

$

4.0.3 and up

1602249541000

تحميل وتنزيل Jafar Complete Tafsir Offline APK برابط مباشر سريع للاندرويد

THE LONG WAIT IS OVER!
SHEIKH JA'AFAR MAHMUD ADAM COMPLETE TAFSEER >>>OFFLINE<<< VERSION FOR ANDROID DEVICES IS NOW AVAILABLE!!

Sauke Karatun tafsirin alkur-ani mai girma complete tafseer sheikh jafar mahmud adam. Acikin wannan manhajja zaku samu tafsirin Juz Amma wato tun daga kan suratun Naba'i har zuwa suratun Nasi.

Sannan acikin app din akwai link inda zaku danna ya kaiku shafin kareemtkb domin sauke cikakken tafsirin me kunshe da full tafsir sheikh jafar tun daga suratul Bakarah har zuwa suratun Nas. Kuma yana aiki ne OFFLINE

Dama ta samu domin sauke cikakken karatun tafsirin alkur'ani mai girma tare da Sheikh Jafar Mahmud Adam. Tafsirin alkur'ani mai girma daga suratul bakarah har zuwa suratun Nasi. Duba cikin wannan app domin samunsa.

Karan sauti mai kyau. Complete Tafseer Sheikh Ja'afar Mahmud

Mun biyo tafsirin daki-daki domin 'yanuwa masu neman ilimi su amfana sosai kuma suji dadin tafsirin.

Mun rubuta lambobin ayoyin kowanne tafsiri domin saukin dubawa.

sheikh jafar complete tafsir offline yana da nauyi. Bakowane zai iya saukewa ba sai masu himmar gaske. Ku ware 1.2gb kacal daga wayoyinku domin sauke tafsirin littafin Allah madaukakin sarki. Muna saka data domin kallon bidiyoyi na zamantakewar iyali da ban daria da sauransu, shin ko zamu iya saka data domin sauke wannan muhimmiyar manhajja dake dauke da littafin rayuwarmu? Lalle yin hakan sai wanda Allah ya nufa da shiriya. Allah ya sanyaka/ki daga cikinsu. sheik jafar complete tafsir offline

sheikh jaafar mahmud adam

sheikh ja'afar mahmud adam complete tafsir

Tarihin Rayuwar Sheikh Jafar Mahmud Adam Kano :

Shaikh Ja’afar Mahmoud Adam a garin Daura, a shekarata 1962 (ko da yake wani lokacin Yakan CE1964).

Sheikh Ja’afar ya kammala hardar alkur'ani a 1978. A shekara ta 1980 Ya shiga makarantar koyon Larabci tamutanen kasar Misra a cibiyar yada Al ‘ Adun Rude Misra, Egyptian Cultural Centre), sannan kuma ya shiga makarantar manya da ba suyi boko ba ta Masallaci Adult Evening Classes. jafar complete tafsir offline

Ya kammala wadannan makarantu a Shekara ta 1983 Wannan kuma shi ya ba shi damar shiga makarantar GATC Gwale a shekara ta 1984, kuma ya kammala a shekara ta 1988. jafar complete quran tafsir offline

A shekara ta 1989, ya sami gurbin karatu ajami’ar musulunci ta Madinah, a inda ya karanta Ilimin Tafsir wanda kuma ya kammala a Shekara ta 1993. sheikh jafar complete tafseer offline

Sannan Sheikh Ja’afar ya sami damar Kammala karatunsa na digiri na biyu (Masters) a Jami’ar Kasa-Da-Kasa Ta Afrika da Take Khartoum, Sudan. Ya kammala karatunsa na digiri na uku, wato digiri na digirgir (Phd), a Jami'ar Usman dan Fodiyo dake Sokoto. tafsir by sheikh jafar

Daga cikin karatuttukan da malam ya karantar da su, sun hada da tafsirin Alkur’ani mai Girma. sheikh jafar tafsir offline

Kafin rasuwarsa, Malam ya fara gagarumin aikin rubuce tafsirinsa a harshen Hausa a karkashin wannan cibiya (Sheikh Ja’afar Islamic Documentation Centre). sheikh jafar tafsir 2006

Get it on:
Get Jafar Complete Tafsir Offline on Google Play

متشابهه
التعليقات
Searching...

اضغط للاشتراك